这种政治动荡也蔓延到了在线赌场和虚拟货币,据报道使用数字货币进行的政治投注有所增加。 利用这种情况,以美国副总统dent为主题的模因币 KAMA 创下了创纪录的价格飙升。 在这篇文章中,我们将阐述KAMA的现状和未来的前景。 以美国副总统dent为主题的 KAMA ...
Kididdigar jin ra'ayin jama'a ta nunar da cewa Shugaba Kais Saied ya samu kashi 89.2% na kuri'un da aka kada a Tunisiya, ko ...
Jami'an tsaron bakin teku na kasar Girka sun kama wani jirgin ruwa mai dauke da tutar kasar Saliyo da aka gano yana dauke da tarin bundugogi da harsasai. An tasa jirgin mai suna Nour M zuwa tashar ...
An kama shugaban 'yan awaren Kamaru a ƙasar Norway bisa zargin sa da taka rawa a rikicin masu ɗauke da makamai da ke gudana yanzu haka a ƙasar da ke tsakiyar Afirka. An kama Lucas Ayaba Cho ...
Shugaban kasar Ghana, Nana Addo Dankwa Akufo-Addo, a karon farko ya mayar da martani kan sukar da ake masa dangane da zargin ...