Priyanka Chopra terseret isu perselingkuhan. Ia disebut pernah selingkuh dengan Shah Rukh Khan. Setelah penggarapan film Don 2 pada 2006, muncul rumor perselingkuhan Shah Rukh Khan dan Priyanka Chopra ...
"Me ya sa kuke son Shah Rukh Khan?" Tambayar da na yi wa wasu daga cikin ƙawayena kenan a baya-bayan nan. Tambayar ta ba su mamaki, domin abu ne da ba su zaci zan tambaya ba. Ni ma a baya ban ...